APK-unduh
File Apk untuk Android
Info singkat
Secara umum, file apk Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa yang Pas Periksa Kesehatan) memiliki rating 0 dari skala 10. Rating ini adalah rating kumulatif, kebanyakan aplikasi terbaik di play store Google memiliki rating 8 dari skala 10. Total ulasan di play store Google berjumlah 0. Total ulasan bintang lima yang diterima berjumlah 0. Aplikasi ini diberi rating buruk oleh 0 pengguna. Perkiraan jumlah unduhan berada di kisaran lebih dari 5,000+ downloads di play store Google Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa yang Pas Periksa Kesehatan) berada dalam kategori Kesehatan & Kebugaran, dengan tag dan telah dikembangkan oleh Abrahamjr. Anda dapat mengunjungi situs web mereka di https://da0625cf3.app-ads-txt.com atau mengirim surel kepada mereka di alamat lassnaija@gmail.com. Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa yang Pas Periksa Kesehatan) dapat diinstal pada perangkat android dengan 4.1(Jelly Bean)+. Kami hanya menyediakan file apk original. Jika ada materi dalam situs ini yang melanggar hal Anda, silakan laporkan kami. Anda juga dapat mengunduh apk Google dan menjalankannya menggunakan emulator android, seperti big nox app player, bluestacks, dan koplayer Anda juga dapat mengunduh apk Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa yang Pas Periksa Kesehatan) dan menjalankannya dengan emulator android, seperti bluestacks atau koplayer. Versi apk Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa yang Pas Periksa Kesehatan) yang tersedia di situs kami: 4.1. Versi terakhir Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa yang Pas Periksa Kesehatan) adalah 4.1, diunggah pada 2022/01/09
Screenshot dari Jima'i Da Illolinsa
Deskripsi dari Jima'i Da Illolinsa

Wannan na nufin ke nan sai mu fara neman alkaluman da suka dace domin gano yadda girman wadannan hadurra da ke faruwa galibi a daki kuma a kan gado yake.

Bari mu fara da wannan tambaya, kamar yadda yawanci suka yi da saduwa kawai tsakanin namiji da mace ba tare da sanya wani abu na kariya ba (kororo); ya hadarin yadda wannan saduwa za ta kare da ciki yake?

Ingin bisa dalilan da alias sani ba abu ne mai sauki ba a iya nazarinsa a dakin bincike na kimiyya.

Kamar yadda alias ga wani bincike da aka yi a New Zealand, inda alias bukaci wadanda suka shiga binciken su yi jima'i sau daya kawai a wata, lamarin da ya sa da dama daga cikinsu suka fice saboda sun kasa bin wannan ka'ida.

Watakila alkaluman da za mu ce sun dan fi kusanci da ingantattu su ne na wani nazari da aka yi a Turai wanda ya kunshi matasan ma'aurata ( miji da mata) 782.

Dukkanin ma'auratan sun rika tattara bayanan saduwar da suke yi ta kullum ba tare da wani magani ko kariya ta daukar ciki ba, har sai da alias sami juna biyu 487.

Hanya mafi sauki da za a iya kiyasin damar daukar ciki ita ce a yi amfani da wa'adin da aka sadu sau daya kawai (misali a ce a wata daya ko wata biyu da sauransu).

Lokacin da alias fi damar daukar ciki ga alama yana kasancewa ne kwanaki biyu kafin kwan halitta na mace ya je mahaifarta inda zai hadu da na namiji idan an sadu.

A wantan lokaci damar daukar ciki kashi 25 ce cikin dari kamar yadda kididdiga ta tabbatar a baya.

Amma bayan wannan lokacin kuma damar sai ta ragu matuka zuwa kashi biyar cikin dari kawai a sauran kwanakin wannan lokaci.

A takaice jima'i sau daya a tsakanin matasa yawanci zai iya samar da ciki ne a ma'arauta daya a cikin ashirin.

Wanna na nuna cewa damar za ta iya zuwa a kowa ce rana, ba sai wata rana takamaimai ba, domin wadannan abubuwa sun fi faruwa ne a yayin da kake matashi.

Silakan menilai aplikasi ini
Info lebih lanjut
Versi APK Jima lainnya untuk Android
Android populer aplikasi